A DAREN FARKO Season 2 Episode 1

Muna gabatar muku da sabon shiri mai dogon zango daga kamfanin Asanani Movie Tone.

A DAREN FARKO labarin wata amarya ce da aka mata fyade a daren auren ta, a ta dalilin wannan mummunana aika aika da akayi mata ta samu juna biyu kuma mijin ya sake ta.

Shin tayi zata fara nema ma wannan jaririn mahaifin shi, kuma wani amsa zata bashi a yayin da ya tambayi ta waye mahaifin shi kuma ina dangen shi suke?

 

Download Movie